Maƙabarta About this soundMaƙabarta  waje ne da ake burne mutanen da suka mutu. [1]

wata Maƙabarta dake kusa da wani babban coci
Suna jam'i Maƙabartu

Misalai

gyarawa
  • An burne sarki a maƙabartan dake bayan gari.
  • Mu je Maƙabarta ziyarar kaburbura.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,25