Mace-mace About this soundMace-mace  Kalamar tana nufin yawan muutuwa a cikin al'umma na waje ɗaya. [1]

Misalai gyarawa

  • Ana samun hauhawan mace-mace a lardin Arewa.
  • Gwamnati na bincike akan yawan mace-macen kwanakin nan.

Fassara gyarawa

  • Turanci: Mortality

Manazarta gyarawa

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,175