Macijin-ciki About this soundMacijin-ciki  dai ya kasance wani nau'i ne na maciji wanda yake a cikin mutum kuma shiga yake ta hanyar abinci ko abin sha yarinƙa wahalar da mutum wajen yawan jin yunwa.[1]

Zanen macijin ciki

Misalai

gyarawa
  • Likita ya buƙaci in sha maganin macijin-ciki.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Intestinal worms

Manazarta

gyarawa