Madafa
Madafa Madafa (help·info) Waje ko abu da akan samu a jingina don hutu ko kuma a tsayu da kyau, ko abu za ai dogaro da shi, har ma matsayi na mulki akan kira shi da madafa ko madafun iko [1]
- Suna jam'i. Madafai
Misalai
gyarawa- Ta samu Madafa a gidan Sarki
- Ta samu karaya babu abin madafa
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83