bayani

gyarawa

Madambaci asalin sunan ya samo asali ne daga Dambu, madambaci wata kalar tukunya ce wadda ake amfani da ita a wajen girka Dambu.

Misali

gyarawa
  • Madambaci yayi wuya a kasuwar.
  • Zanje aron madambaci zanyi dambu