Madatsa
Madatsa Madatsa (help·info) Waje da ake ginawa don rike ruwa da ke karuwa domin amfanin al'umma. [1] [2]
- Suna jam'i. Madatsu
Misalai
gyarawa- Madatsar ruwan tiga tana samar da ruwa don noman rani.
- Madatsar ruwan Zariya na kusa da kammaluwa.
Fassara
gyarawa- Turanci: Dam
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=dam