Madebi
Maɗebi Maɗebi (help·info) Wani irin dagon cokali da ake amfani da shi wajen ɗiban miya. [1]
- Suna jam'i. Maɗebai
Misalai
gyarawa- Maɗebin ya ma Sarai girma a hannu.
- Bana zuba miya sai da Maɗebi.
Fassara
gyarawa- Turanci: Ladle
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84