Madi
Maɗi Maɗi (help·info) Maɗi wani irin abin sha ne mai zaki da ake samarwa daga bishiyar ɗinya [1]
Misalai
gyarawa- Maɗin da aka bani a wajen bikin yayi zaƙi sosai
- Maɗi na sha kafin naji dai a harshe na
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84