MadubiAbout this soundMadubi  Madubi na nufin abinda mutun zai duba yaga kanshi acikin sa. [1] [2]

Suna jam'i. Madubai

Misalai

gyarawa
  • Ya kalli kanshi a Madubi.
  • Tana kwalliya tana kallon Madubi.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Mirror

Manazarta

gyarawa
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,67
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=mirror