Madugu
Madugu Madugu (help·info) Kalmar tana nufin shugaban ayari na matafiya masu keta Sahara, tafiya mai nisan zango. [1] [2]
- Suna jam'i. Madugai
Karin Magana
gyarawa- Madugu uban tafiya
Misalai
gyarawa- Madugun Ayarin zindar ya umarci ayari da a huta a Tibilsi
Fassara
gyarawa- Turanci: Caravan leader
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=madugu