Mafi
Mafi Mafi (help·info) Mafi kalama da ke nuni ga rinjaye na wani abu. [1]
- Suna jam'i. Mafiya
Misalai
gyarawa- Mafi rinjayan yan Najeriya ba suyi zabe ba
- Mafi yawan mutane sun san gaskiya gaskiya ce
Fassara
gyarawa- Turanci: Majority
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84