Mafita Na nufin hanyar Warware wata matsala domin Samar da masalaha.[1]

Misali

gyarawa
  • Mafitar Al'umma A lokacin Zabe Shine Zabar Shugaba Nagari.

Fassara

gyarawa
  • Turanci:Solution

Manazarta

gyarawa