Magaji
Magaji Magaji (help·info) Kalmar na nufin mutum wanda ke da dama a doka ya mallaki dukiya ko matsayin wani a yayin da ya mutu. [1] [2]
- Suna jam'i. Magada
Misalai
gyarawa- Magajin Sarki ne Wazirin Sirika
- Babban ɗansa ne magajin kujera
Fassara
gyarawa- Turanci: Heir
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=heir