Magance
Magance Magance (help·info) Magance shi ne asirce mutun ta hanyar asiri. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Ta magance shi, baya jin maganar kowa sai nata
- Mai tsafi ta magance Yarima don hana shi ganon Sarauta.
Fassara
gyarawa- Turanci: bewitch
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=bewitch