Magani wani Sinadari ne da Mara Lafiya Yake Amfani dashi ta Hanyar Sha ko Shafawa Don Samun Lafiya [1][2]

Misali

gyarawa
  • Zansha magani saboda banida Lafiya.
  • Likita ya Rubutawa mara Lafiya maganin dazai Amfani dashi Don Samun Lafiya.

Fassara

gyarawa
  • Turanci:Medicine

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.27. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,29