Magariba
Magariba Samfuri:errorSamfuri:Category handler magariba na nufin ketowar almuru Wanda yake nuna alamar cewa dare zai fara daga lokacin. [1]
Misalai
gyarawa- Ku kammala yaranku magariba tayi.
- Ba kyau wasan yara da magariba
Fassara
gyarawa- Turanci: at sunset
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84