Magatakarda
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaMagatakarda Magatakarda (help·info) Mutun da aka dauka musamman a matsayin marubucin takadda da wasiƙa. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Tsohon magatakarda ne a Masarautar Zazzau.
- Magatakardan Sarki ya aika da takadda ga Wazirin fatika.
Fassara
gyarawa- Turanci: Scribe
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=scribe