Magidanci About this soundMagidanci  dai ya kasance wani Kalmace da take nuna wan nan mutumin ya ɗan manyanta musamman ga ami iyali.[1]

Hoton wani magidanci

Misalai

gyarawa
  • Audu yazama magidanci.
  • Bala magidancine da mata biyu.

Manazarta

gyarawa

[[Category:]]