Maguda
Maguda Maguda (help·info) Maguda mutane wa'inda su ka bar gidajensu da ƙasarsu ta asali zuwa wata ƙasa don samun mafakar siyasa. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Maguda daga Jihar Neja sun sauka sansanin gudun hijira da ke Mando.
- Rashin tsaro ya samar da dubbing Maguda a Najeriya.
Fassara
gyarawa- Turanci: Asylum
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=asylum