Magudada
Magudada Samfuri:errorSamfuri:Category handler Hanyar da ake don Ruwa ya samu hanyar wucewa ba tare da yayi barna. [1]
- Suna jam'i.Magudadu
Misalai
gyarawa- Rashin Magudada a Wurare kan jawo ambaliyar ruwa inji masona
- An gina magudada masu inganci a garin Kaduna da Kewaye
Fassara
gyarawa- Turanci:Drainage