MahaukaciAbout this soundMahaukaci  Na mufin mutum ko dabba wanda kwakwalwarsa ta samu tabuwa. [1][2]

MISALI

gyarawa
  • Mahaukaci da wuƙa.
  • Mahaukacin mutum shine wanda yakebin bola yana ɗauke ɗauke.

English

gyarawa

Madness

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.41. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,47