Mahukunta
Mahukunta su ne waɗanda suke da haƙƙin hukunta masu laifi ko waɗanda suke yin abunda bai kamata ba.
Misali
gyarawa- Ya gana da mahukunta kotu da neman mafita.