Mai-yiwuwa About this soundMai-yiwuwa  dai ya kasance wani kalmace da take nufin abin da zai iya faruwa.[1]

Misalai gyarawa

  • Mai-yiwuwa asamu alawus na aikin yau.
  • Mai-yiwuwa saƙon bai kai gareshi ba.

Fassara gyarawa

  • Turanci: Possibly

Manazarta gyarawa