Mai kishi na nufin mutumin da yake da kishi akan abinda yakeso.

Misali

gyarawa
  • Ali mai kishi ne a cikin duk 'yan wasan da muke dashi.
  • Mace Mai kishi