Mai kwarjini
Mai kwarjini shine mutumin da yake da farin jini kuma mutune suna jin nauyin sa saboda wanna kwarjini da allah yabashi ba kowace magana ake iya fadama mutun da yake da kwarjini bah yana cikama mutane ido wasu lokutan.
MISALI
Aisha tanada kwarjini