Maigari About this soundMaigari  Ya kasance wani muƙami ne da sarki ke baiwa mutum domin ya rinƙa kulawa da wan nan yanki ko ƙauyen.[1] [2] [3]

Misali

gyarawa
  • Maigari ya bada umurnin duk wanda yake da dabba ya ɗaure ta domin idan aka kama dabbar da ta shiga gonar mutum to za'a hukunta shi

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,71
  2. Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,69
  3. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,49