Makami abu ne da mutane ke amfani da shi wajen yakar junan ko tsakanin su. [1]

Suna jam'i.Makamai

Misalai

gyarawa
  • America ta harba ma China makami mai linzami.
  • A shiga yaƙi da makami.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,207