Makankari
Hausa
gyarawaMakankari duk wani kayan aiki na kicin da ake amfani da shi wajen kankare abinci kamar a tukunya da sauransu. [1]
Misalai
gyarawa- Da makankari na kankare shinkafa da ta ƙone a tukunya.
- Ta kankare bushashen alkaki da makankari
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85