Makanta
Makanta Samfuri:errorSamfuri:Category handler Yanayi na rashin gani da idanu sanadiyyar rauni, cuta ko tawaya tun daga haihuwa. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Ta kamu da cutar makanta
- Gamboliya ta makanta tun bara
Fassara
gyarawa- Turanci: Blindness
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=blindness