Makara
Hausa
gyarawaMakara Makara (help·info) Wata abace wadda ake amfani da ita ta hanyar daukargawa a cikinta zuwa makabarta a yayin da dan Adam ya rasu.
Misali
gyarawa- Malam ya siyo sabuwar makara da ake daukar gawa. [1]
Fassara
gyarawa- Turanci: Strangle
Siffatau
gyarawaMakara Makara (help·info) Na nufin rashin zuwa ko aiwatar da wani abu a kan lokacin da yafi dacewa a aiwatar da shi.
Misali
gyarawa- Musa ya Baizo makaranta akan lokaci ba.[2]
Fassara
gyarawa- Turanci:Late