Make
Make Maƙe (help·info)dai kalmace mai harshen damo saboda “Make” yana iya nufin wanda yayi shaye shaye. Maƙesan nan ana iya anfani dashi wajen ace Wani ya boƴe.[1]
Misalai
gyarawa- Ƙadangare ya maƙe a bango
- Ta maƙe a lungun ɗaki
Fassara
gyarawa- Turanci: Hide
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86