Makoki About this soundMakoki jimami nuna damuwa akan mutuwan wani mutum. [1]

Misalai gyarawa

  • har yanzu yana zaman makokin mutuwar ɗan uwansa.
  • Ana zaman makokin mutuwar Sarki a fada.

Fassara gyarawa

  • Turanci: Mourn

Manazarta gyarawa

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,176