Makwanci About this soundmakwanci  dai ya kasance wani kalmace da take nufin inda mutum yake yin bacci ko ace gurin da yake yin baccin[1]

Makwanci acikin daki

Misalai gyarawa

  • Ta gyara makwancin ƴa ƴanta
  • Makwanci mai kyawu

Manazarta gyarawa