Hausa gyarawa

 
Dan wasan tseren keke dauke da malafa a ka.

Asalin Kalma gyarawa

Watakila kalman malafa ta samo asali ne daga harshen hausa.

Furuci gyarawa

Suna (n) gyarawa

Malafa babban hulace dake kare kai daga zafin rana ko dan kariya kokon kai daga buguwa watakila idan an fadi.[1]

Aikatau (v) gyarawa

Fassara gyarawa

  • Turanci (English): helmet
  • Larabci (Arabic): khudha - خوذة
  • Faransanci (French): casque

Manazarta gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 15. ISBN 9789781601157.