Malanta
Malanta Samfuri:errorSamfuri:Category handler Kalmar na nufin mutun masani wanda sana'arsa koyar da ilimi ko ace karantarwa.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Malanta akwai daraja da alkhairi
- Ya gaji malanta daga mahifinsa tsohon malamin jami'a ne
Fassara
gyarawa- Turanci: Teaching profession
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=malanta