Mali
Hausa
gyarawaBayani
gyarawamali Abu ne da ake yinsa da itace da raga ta zare. Ana tsoma shi a cikin ruwa, idan kifaye suka shiga ciki sai a fito da shi a kwashe, masunta suke amfani dashi wurin su.[1][2]
Misali
gyarawa- Bani malina insaka aruwa.
- Gaskiya malinnan ya lalace.
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.190. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,192