Asalin Kalma

gyarawa

Wata kila kalmar mallaka ta samo asali ne daga kalmar larabci Milkiyya ملكية.

Furuci

gyarawa

Suna (n)

gyarawa

Mallaka doka ce ta nuna tarayyar abu, danganta wani abu da wani, tare da kuma nuna wani ya ke iko da shi. [1]

Kalmomi masu alaka

gyarawa
  • nawa ne
  • gidansa ne
  • mallakinsa ne

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): ownership, possession, copyright
  • Larabci (Arabic): ملكية.[2]
  • Faransanci (French):la possession.[3]

Manazarta

gyarawa
  1. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.
  2. "ownership - Translation into Arabic - examples English | Reverso Context". context.reverso.net. Retrieved 2021-12-11.
  3. "property ownership - French translation – Linguee". Linguee.com. Retrieved 2021-12-11.