Maloho na nufin mutum mara wayau,gaula,sakarai,gabo,kidahumi da dai sauransu.[1] [2] [3]

Misalai

gyarawa
  • Audu yana abu kamar maloho

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,41
  2. Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,61
  3. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,35