Mamaci
Hausa
gyarawaMamaci Suna ne dake dangantuwa ga dukkan wanda ya mutu.[1]
- Suna jam'i. Mamata.
Misalai
gyarawa- Anyi saɓani akan yawan dukiyan mamaci.
- Mamaci ya bayar wasiya ga iyalansa.
- Iyalan mamacin sun kammala zaman makoki.
Karin Magana
gyarawa- Dukkan mai rai Mamaci ne.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,41