Man zaitun
Bayani
gyarawaMan zaitun maine da ake amfani dashi domin masu aljanu wa'ansu mutane suna shafawa ajiki.[1][2]
Misali
gyarawa- za'asama hafsa man zaitun aljanunta suntashi
- ɗaukomin man zaitun inshafa ajikina inasonsa sosai
ENGLISH
gyarawa- olive oil
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.96. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,107