Manja
Hausa
gyarawasuna
gyarawaManja Manja (help·info) Wanda ake sarrafashi daga kwakwa izuwa mai.[1][2]
Misali
gyarawa- zamuje musayo kwakwan manja gobe.
- miyan indo taji manja sosai da ɗaɗi.
FASSARA
gyarawa- turanci: palm oil.
- Larabci: زيت النخيل
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.116. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,167