Manjagara
Hausa
gyarawamanjagara Manjagara (help·info) Wani nau'in kayan aiki ne da mutane ke anfani dashi domin tsaftace mahalli da shi wajen gyaran kwata, ƙarfe ne yana kuma da hannu dogo kasan shi nada hakora.
Suna (n)
gyarawa- Suna
jam'i manjagara.
misali
gyarawa- Kaje bayan lungu ka gyara kwata.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): rake
- Faransanci (French): râteau
- Larabci (Arabic): mujrifatan - مجرفة
Manazarta
gyarawa- ↑ neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN978978161157.P,141