Manta
Manta Samfuri:errorSamfuri:Category handler Rashin tuna wani al’amari, ko abu da ya faru, ko kuma yadda ake yin wani abu. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Yara basu manta abin daya faru dasu ba.
- Na manta da ma’anar kalmar gaba daya
Fassara
gyarawa- Turanci:Forget
- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=forget