Manya
Manya Samfuri:errorSamfuri:Category handler Mutun ko dabba wanda ya girma zuwa munzali matuka na girma da Karfi. [1]
Misalai
gyarawa- Larai ta shiga sahun manya shekarunta arba’in da haihuwa
- Manya sun shigo taron
Fassara
gyarawa- Turanci:Adults
Karin Magana
gyarawa- Manya-manya inji kanana
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87