Mara, lamba ce da biyu ba zai raba ta daidai ba.

A wasu harsuna

gyarawa
  • English - odd number

Misali

gyarawa
  • Gwanki ya bada lamba mara.
  • Misalin lambar da Muhammad ya bada mara ce.
  • lamba Uku (3) mara ce acikin lambobi