Mara (sassan jiki)

Mara gaɓa ce daga cikin gaɓoɓin halittar ɗan adam. Mara ƙasan ciki ƙarƙashin cibiya.

A wasu harsuna

gyarawa
  • English - abdominal
  • Fulfulde -

Misali

gyarawa

Yarinyar tana ciwon mara.