Maradi About this soundmaradi  dai ya kasance wani kalmace da take nufin abin da mutum yake buƙata[1]

Misalai gyarawa

  • Maradi na in kai gida gobe
  • Tana da maradin siyawa babarta mota

Fassara gyarawa

  • Turanci: Wish,desire''

Manazarta gyarawa