Maraici About this soundmaraici  dai ya kasance wani kalmace da take nufin wanda iyayen shi suka mutu shi ake cema maraya ko ace suna cikin Maraici a jimlace[1]

Misalai gyarawa

  • Yarinyar tana maraici
  • Habu cikin maraici ya girma

Fassara gyarawa

  • Turanci: Orphanhood

Manazarta gyarawa