Maraya About this soundMaraya  yaron da iyayen sa suka mutu. [1]

Wani yaro maraya mai suna Albert
Suna jam'i.Marayu

Misalai gyarawa

  • Gwannati zata ba marayu tallafi
  • Duk Maraya na buƙkatar tallafi

Karin Magana gyarawa

  • Maraya baya shakkar mutuwar uwar wani
  • Babu maraya sai rago

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,119