FASSARA

gyarawa

Martani na nufin maidawa wani abu da faɗa ko kuma ace ramuwa. [1][2]

suna jam'i martanoni.

Misali

gyarawa
  • yau zamuje mumaida martani.
  • yau basauki sunce akwai maida martanoni.

ENGLISH

gyarawa

Response

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.31. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,37